<?xml version="1.0" encoding="UTF-8"?><song><author>Goss, John (1800-1880), Lyte, Henry F. (1793-1847)</author>
<title>Zo, Jama'a, Yabi Allah LW31</title>
<lyrics>[V1]
 1) Zo, jama'a, yabi Allah,
 Zo, mu kawo waƙarmu,
 Yana wartsakad da ranmu,
 Yana kawo cetonmu,

[V2]
 KORUS
 Halleluya! Halleluya!
 Halleluya! Amin.

[V3]
 2) Domin jinƙai da alheri,
 Gafara da ƙauna ma,
 Domin tausayi da haƙuri,
 Sai mu yi ta yabonsa.
 Korus

[V4]
 3) Kamar uba wurin ƴaƴa,
 Yana jin juyayinmu,
 Yana bi da kafafunmu,
 Yana cin maƙiyanmu.
 Korus

[V5]
 4) Mala'iku, ku taimake mu
 Cikin yin sujadarmu.
 Muna ganin fuska tasa,
 Sai mu yi biyayya, mu.
 Korus

[V6]
 5) Ranmu kamar furen jeji,
 Dukanmu ciyawa ne,
 Allah shi madauwami ne,
 Shi kuwa ba zai sake ba.
 Korus</lyrics>
<hymn_number>31</hymn_number>
</song>